Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar para PC

Valoración: 4,8/5 - ‎103 votos
Última versión: 2.9
Descargas: 10.000+
Actualizada: 2023/12/24

Información

Precio: Gratis
Tamaño: 99 MB
Versión actual: 2.9
Nombre de paquete: com.andromo.dev658544.app672243
Categoría: Estilo de vida
Desarrollador: rrnapps
Compatibilidad: Android 4.1 y versiones posteriores
Permisos: [ Más ]
Capturas de pantalla: [ Ver todo ]

Novedades

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Assalamu Alaikum

Wannan aplicación yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Desconectado na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi aplicación wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai también conocido como mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural Egipcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Clases nocturnas para adultos, tunda un lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primaria, amma duk da haka un wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Maestros) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudán. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami’ar Usman Dan Fodiyo da take Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a kumamalamsa, Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiyana, Salamizat. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Centro de Documentación Islámica Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da también conocido como haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Domin samun sauran aplicaciones na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (aplicaciones de primer nivel) aplicaciones islámicas Hausa gratuitas dake cikin play store

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.
Kada Kuma una manta ayi calificación de una aplicación wannnan de cinco estrellas.

Instrucciones de instalación

  1. Cómo instalarlo con BlueStacks
  2. Cómo instalarlo con Nox App Player

Cómo instalarlo Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar para PC con BlueStacks

Gracias a BlueStacks podrás ejecutar apps para Android en tu PC. BlueStacks funciona como la clásica interfaz de Android. En lugar de utilizar gestos táctiles, este móvil virtual se controla con el ratón y el teclado.

  1. En primer lugar, debe instalar el software Bluestacks en su computadora o computadora portátil: descargar BlueStacks
  2. Después de Bluestacks, ahora debe descargar el archivo APK de Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar: haga clic aquí
  3. Abra la aplicación Bluestacks ya instalada en su PC / Laptop. En la barra de herramientas de la esquina izquierda, encontrará una opción de Agregar APK. Cargue el archivo APK usando la opción en Bluestacks. Haga clic en eso.
  4. Te preguntará acerca de la ubicación donde guardaste el APK descargado. En mi caso, lo he guardado en el escritorio, así que estoy seleccionando eso.
  5. Ahora instalará automáticamente la aplicación en Bluestacks. Encontrará el Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar en la pestaña de aplicaciones en la pantalla principal de la ventana Bluestacks.
  6. Ahora, ya está todo listo para usar Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar en la PC. Aquí está el Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar que se ejecuta con éxito en mi PC después de la instalación y hace clic en la aplicación.

Cómo instalarlo Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar para PC con Nox App Player

Nox App Player es un programa para ordenador que se encarga de emular un entorno Android para que el usuario pueda jugar a cualquier juego de la Play Store sin necesidad de utilizar un dispositivo móvil. Resulta muy útil para aquellos usuarios que disponen de un dispositivo desfasado o que prefieren aprovechar la potencia de su ordenador en los mejores juegos de Android.

  1. En primer lugar, debe descargar el reproductor de la aplicación Nox - https://es.bignox.com/, haga clic en el software para comenzar la instalación en su computadora / computadora portátil.
  2. Ahora, descargue el archivo APK de aquí.
  3. Después de la instalación, abra el reproductor de NOX. En la esquina derecha de la caja de herramientas, encontrará una opción de 'Agregar APK'. Haga clic en esa opción.
  4. Seleccione No volver a mostrar y haga clic en Sé.
  5. Debes elegir el APK de la ubicación descargada. Como lo guardé en el escritorio, elijo desde allí. (Si su archivo descargado está en el área de Descargas, seleccione .APK desde allí)
  6. Nox instalará automáticamente la aplicación. Ábrelo desde la pantalla de inicio del reproductor de la aplicación Nox.
  7. Luego se le preguntará si desea cambiar su ubicación de 'Mundial' a cualquier ubicación en particular. Inicialmente, elija la opción Más tarde.
  8. Ahora, está listo para usar la aplicación con algunos enlaces de sitios web preexistentes integrados en la aplicación.
  9. Nota: Use ESCAPE para regresar a la pantalla de inicio o puede usar los símbolos para operar Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Part 1 - Sheikh Jafar en PC NOX app player.

Valoraciones y reseñas

4,8 de 5 - 103 votos
5
1
4
3
3
1
2
5
1
92

Opiniones

(*) is required

  • WAKE_LOCK
  • WRITE_EXTERNAL_STORAGE
  • WRITE_SETTINGS
  • FOREGROUND_SERVICE
  • INTERNET
  • ACCESS_NETWORK_STATE
  • ACCESS_WIFI_STATE
  • READ_EXTERNAL_STORAGE