Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) para PC

Valoración: 4,9/5 - ‎8 votos
Última versión: 2.9
Descargas: 1.000+
Actualizada: 2023/12/25

Información

Precio: Gratis
Tamaño: 95.6 MB
Versión actual: 2.9
Nombre de paquete: com.andromo.dev658544.app668552
Categoría: Estilo de vida
Desarrollador: rrnapps
Compatibilidad: Android 4.1 y versiones posteriores
Permisos: [ Más ]
Capturas de pantalla: [ Ver todo ]

Novedades

*This Update includes bug fixes and improvements

La aplicación no requiere conexión a Internet para funcionar (está fuera de línea) y la calidad de voz es muy alta. Simplemente descargue y comience a escuchar incluso cuando esté desconectado.
-------
Wannan aplicación yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu fadakarwa daga jeque aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa. Conferencias din sune kamar haka:

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - Harshenka Alkalinka Mp3
Jeque Aminu Ibrahim Daurawa - Kaluben Matasa Mp3

Shine muka ga ya dace muyi aplicación wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Harshenka Alkalinka Mp3 de kuma Kaluben Matasa Mp3, akwai lectures na Sheikh ibrahim aminu daurawa da kuma karatuttuka a cikin wannan manhaja idan akayi duba (wato in anyi sacin "rrnapps" una tienda de juegos).
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure por Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Za kuma a iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplicación taimaka a yi compartiendo ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran redes sociales domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi descargando su amfana.
Kada Kuma, una calificación de manta ayi en una aplicación de cinco estrellas.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH AMINU DAURAWA KANO: -
Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba’in, kuma yana karantar da ilimi a zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana’ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa’adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Haife ni a ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, cikin garin Kano, gida mai lamba 32 unguwar kofar Mazugal, karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, a wajen wadansu manyan mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur’ani a wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa a wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith a wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga a wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu a wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu a wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh a wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi a wajensa. Allah ya ji qansa da rahama!
12. Jeque Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga a wajensa. Wannan malami, un wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu’ara’ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran malamai daban daban un duniya.

Mungode Ayi Saurare Lafiya.

Instrucciones de instalación

  1. Cómo instalarlo con BlueStacks
  2. Cómo instalarlo con Nox App Player

Cómo instalarlo Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) para PC con BlueStacks

Gracias a BlueStacks podrás ejecutar apps para Android en tu PC. BlueStacks funciona como la clásica interfaz de Android. En lugar de utilizar gestos táctiles, este móvil virtual se controla con el ratón y el teclado.

  1. En primer lugar, debe instalar el software Bluestacks en su computadora o computadora portátil: descargar BlueStacks
  2. Después de Bluestacks, ahora debe descargar el archivo APK de Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2): haga clic aquí
  3. Abra la aplicación Bluestacks ya instalada en su PC / Laptop. En la barra de herramientas de la esquina izquierda, encontrará una opción de Agregar APK. Cargue el archivo APK usando la opción en Bluestacks. Haga clic en eso.
  4. Te preguntará acerca de la ubicación donde guardaste el APK descargado. En mi caso, lo he guardado en el escritorio, así que estoy seleccionando eso.
  5. Ahora instalará automáticamente la aplicación en Bluestacks. Encontrará el Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) en la pestaña de aplicaciones en la pantalla principal de la ventana Bluestacks.
  6. Ahora, ya está todo listo para usar Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) en la PC. Aquí está el Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) que se ejecuta con éxito en mi PC después de la instalación y hace clic en la aplicación.

Cómo instalarlo Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) para PC con Nox App Player

Nox App Player es un programa para ordenador que se encarga de emular un entorno Android para que el usuario pueda jugar a cualquier juego de la Play Store sin necesidad de utilizar un dispositivo móvil. Resulta muy útil para aquellos usuarios que disponen de un dispositivo desfasado o que prefieren aprovechar la potencia de su ordenador en los mejores juegos de Android.

  1. En primer lugar, debe descargar el reproductor de la aplicación Nox - https://es.bignox.com/, haga clic en el software para comenzar la instalación en su computadora / computadora portátil.
  2. Ahora, descargue el archivo APK de aquí.
  3. Después de la instalación, abra el reproductor de NOX. En la esquina derecha de la caja de herramientas, encontrará una opción de 'Agregar APK'. Haga clic en esa opción.
  4. Seleccione No volver a mostrar y haga clic en Sé.
  5. Debes elegir el APK de la ubicación descargada. Como lo guardé en el escritorio, elijo desde allí. (Si su archivo descargado está en el área de Descargas, seleccione .APK desde allí)
  6. Nox instalará automáticamente la aplicación. Ábrelo desde la pantalla de inicio del reproductor de la aplicación Nox.
  7. Luego se le preguntará si desea cambiar su ubicación de 'Mundial' a cualquier ubicación en particular. Inicialmente, elija la opción Más tarde.
  8. Ahora, está listo para usar la aplicación con algunos enlaces de sitios web preexistentes integrados en la aplicación.
  9. Nota: Use ESCAPE para regresar a la pantalla de inicio o puede usar los símbolos para operar Sheikh Aminu Daurawa - Manyan Lectures Biyu (2) en PC NOX app player.

Valoraciones y reseñas

4,9 de 5 - 8 votos
5
0
4
0
3
0
2
1
1
7

Opiniones

(*) is required

  • WAKE_LOCK
  • WRITE_EXTERNAL_STORAGE
  • WRITE_SETTINGS
  • FOREGROUND_SERVICE
  • INTERNET
  • ACCESS_NETWORK_STATE
  • ACCESS_WIFI_STATE
  • READ_EXTERNAL_STORAGE