soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure para PC
Información
Novedades
* soyayya da aure
* kalaman soyayya
* littafan soyayya da jima'i
* rayuwar soyayya da aure
* makauniyar soyayya da aure
Kadan daga cikin abunda zaka koya a cikin wannan manhajar sun hada da kamar su:
* Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
* KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! ¡Así que Gamon Jinine, Haqiqa Sonki ya Zamo Jinin Jinikina!
* Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
* Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai!
* Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa un rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata!
* Nakan raba se atreve en mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!
* Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tara da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuiki gami da farin cuau zu maye da zinu
* Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki !!
* Kema zaki iya juya se convierte en na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki !! En kuma kinyi musu ku jaraba kugani!
MALLAKAR ZUCIYA
A yayin da masoya suke gudanar da soyayya a tsakaninsu, dole ne sai an dinga yin ta cikin kaffa-kaffa.
Nuna zumudi da matukar fito da maitar soyayya a fili, shi ke sanya gajiyawa ga dayan da ya zamo abokin tarayya a soyayya, don haka dole ne sai anyi ta cikin taku da nuna kulawa amma ba'a zake da yawa ba. Masu iya magana suna cewa, "ido wa ka raina ...? Amsar kuma itace, wanda nake gani kullum"
ba a ce kar ki / ka dinga kula masoyayarka ba sai dai ana so kar ka cika nuna zakewa. Ko a wajen zuwa tadi / zance / hira, kar ya zamo ka nace har a gaji da kai.
Da yake yanzu zamani ne na amfani de las redes sociales ko waya hannu, a ko ba ka je ba zaka iya aikawa da dan gajeran sako don masoyi / masoyiya ta san kana tare da ita. Don haka masoya su kula da wannan, domin yawan naci yakan haifar da matsala, nacin zuwa hira a kowanne lokaci nacin kiran waya, har ma da tura sakon mensajes de texto a wasu lokuta
wasu lokuta masoyi / masoyiya za taiya warewa don turawa masoyinta sakon nuna soyayya da kulawa
haka nan wani lokaci masoyi zai ware wanda zai iya ziyartar masoyiyarsa domin zantawa, da gabatar da wasu batutuwa don kara dankon soyayya a tsakaninsu rashin kulawa kuma zai iya jawo wasu matsaloli su faru ga masoyan, amma dai an z son mai tsi mai tsi mai tsi mai tsi
tsari mai kyau ta yadda masoyi / masoyiya ba zata gaji da masoyinta ba, ko kuma masoyi ya gajiya da masoyiyarsa ba dole ne ya zamo an samu kyakkyawar mu'amala ta soyayya da kauna tare da amincewa juna ta hanyar da zata zamo maamo
kuma ya kasance ana dan bada gaf saboda yin nazarin abinda kanfi saurin farantawa masoyi ko masoyiya rai tare da samar da kyakkyawan nishadi mai armashi.
Kada ku manta kuyi tasa na wannan aplicación din.
Instrucciones de instalación
Cómo instalarlo soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure para PC con BlueStacks
Gracias a BlueStacks podrás ejecutar apps para Android en tu PC. BlueStacks funciona como la clásica interfaz de Android. En lugar de utilizar gestos táctiles, este móvil virtual se controla con el ratón y el teclado.
- En primer lugar, debe instalar el software Bluestacks en su computadora o computadora portátil: descargar BlueStacks
- Después de Bluestacks, ahora debe descargar el archivo APK de soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure: haga clic aquí
- Abra la aplicación Bluestacks ya instalada en su PC / Laptop. En la barra de herramientas de la esquina izquierda, encontrará una opción de Agregar APK. Cargue el archivo APK usando la opción en Bluestacks. Haga clic en eso.
- Te preguntará acerca de la ubicación donde guardaste el APK descargado. En mi caso, lo he guardado en el escritorio, así que estoy seleccionando eso.
- Ahora instalará automáticamente la aplicación en Bluestacks. Encontrará el soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure en la pestaña de aplicaciones en la pantalla principal de la ventana Bluestacks.
- Ahora, ya está todo listo para usar soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure en la PC. Aquí está el soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure que se ejecuta con éxito en mi PC después de la instalación y hace clic en la aplicación.
Cómo instalarlo soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure para PC con Nox App Player
Nox App Player es un programa para ordenador que se encarga de emular un entorno Android para que el usuario pueda jugar a cualquier juego de la Play Store sin necesidad de utilizar un dispositivo móvil. Resulta muy útil para aquellos usuarios que disponen de un dispositivo desfasado o que prefieren aprovechar la potencia de su ordenador en los mejores juegos de Android.
- En primer lugar, debe descargar el reproductor de la aplicación Nox - https://es.bignox.com/, haga clic en el software para comenzar la instalación en su computadora / computadora portátil.
- Ahora, descargue el archivo APK de aquí.
- Después de la instalación, abra el reproductor de NOX. En la esquina derecha de la caja de herramientas, encontrará una opción de 'Agregar APK'. Haga clic en esa opción.
- Seleccione No volver a mostrar y haga clic en Sé.
- Debes elegir el APK de la ubicación descargada. Como lo guardé en el escritorio, elijo desde allí. (Si su archivo descargado está en el área de Descargas, seleccione .APK desde allí)
- Nox instalará automáticamente la aplicación. Ábrelo desde la pantalla de inicio del reproductor de la aplicación Nox.
- Luego se le preguntará si desea cambiar su ubicación de 'Mundial' a cualquier ubicación en particular. Inicialmente, elija la opción Más tarde.
- Ahora, está listo para usar la aplicación con algunos enlaces de sitios web preexistentes integrados en la aplicación.
- Nota: Use ESCAPE para regresar a la pantalla de inicio o puede usar los símbolos para operar soyayya Da Tausayi; a rayuwar aure en PC NOX app player.
Valoraciones y reseñas
Otras versiones
Opiniones
(*) is required
También te puede interesar
Más de este desarrollador
Apps populares